hareharen yamen
-
Yemen A Karo Na 4 A Hare-Haren Ta Lalata Motoci Masu Sulke Da Kashe Kwamandojin Saudiyya
Kafofin watsa labarai na hukuma na sojojin Yemen sun fitar da hotuna na aikin soji da makamai masu linzami a kan taron manyan kwamandojin sojojin Saudiyya a gabar yammacin kasar. An aiwatar da wannan aiki da makami mai linzami na ballistic na cikin gida, kuma ya kashe dukkan mutanen da ke cikin motoci uku masu sulke da suka halarci wannan taro.
-
Dakarun Saudiya Da Dama Ne Suka Mutu Tare Da Jikkata A Hare-Haren Yamen
Yamen Na Ci Gaba Da Lallasa Dakarun Saudiyya Da Uae A Farkon Yaƙin Cikin Gida Bayan Shekaru 5
A yayin da, sojojin da ke ƙarƙashin tallafin UAE tare da sojojin da ke ƙarƙashin tallafin Saudiya sun fara wani babban hari zuwa tashar jiragen ruwa ta Al-Hudaydah, tashar jiragen ruwa mafi muhimmanci a ƙarƙashin ikon Ansarullah a Yemen, kuma cikakken farmaki na ƙasa ya faruwa ba tare da jinkirtawa ba.
-
Yemen Ta Kai Hari Akan Sansanin Sojin Saudiya A "Sahn Al-Jinn" A Marib
Sojojin Yemen sun kai hari kan tarin sojojin Saudiya a sansanin "Sahn Al-Jinn" da makamai masu linzami da jirage marasa matuki, kuma sun tabbatar da ci gaba da kafa daidaiton kan kara da na ice wato: "killacewa da killacewa tsanantawa da tsanantawa."
-
Yamen: Ta Kai Hari Karo Na Uku Kan Wurare Masu Muhimmanci Ga Isra'ila
Sojojin Yaman: Mun gudanar da ayyukan kai hari karo na uku a kan gwamnatin sahyoniyawa.
-
Isra'ila Ta Kai Hare-Hare 12 A Yamen + Bidiyo
Majiyar Yaman: Ya zuwa yanzu Isra'ila ta kai hare-hare 12 kan tashoshi 3 da ke tashar jiragen ruwa na Hodeidah sannan an kai wasu harin bama-bamai a birnin Hodeidah.