18 Maris 2026 - 16:07
Source: ABNA24
Yadda Daliban Kasa Da Kasa Sukai Allawadai Da Keta Iyakar Amurka Da Isra'ila A Masallacin Jamkaran + Hotuna

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya ruwaito cewa: Daliban kasa da kasa sun taru a masallacin Jamkaran don nuna goyon bayansu ga fagen gwagwarmaya da kuma yin tir da Amurka da Isra'ila bisa keta iyakar da ta yiwa Iran ta hanyar kai hare-hare kan shugabancin Iran tare da yin Mubaya'a ga sabon Jagaro, wanda taron ya gudana a ranar talata17 ga watan Maris 2026 tare da halartar Shugaban Majma'u Jahani Ahlal Bayt As Atayullah Ramadani a farfajiyar Ba'i da ke cikin masallaci mai tsarki na Jamkaran Hotuna: Sayyid Mahdi Alawi

Hotuna: Sayyid Mahdi Alawi

Tags

Your Comment

You are replying to: .
captcha