3 Maris 2026 - 14:18
Source: ABNA24
Rahoto Cikin Hotuna Na | Gagarumin Tattakin Makokin Shahadar Imam Khamenei A Mumbai, Indiya

Dubban mutane sun yi tattaki a Mumbai don makokin shahadar Imam Khamenei.

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya ruwaito cewa: Dubban mutane sun yi tattaki a Mumbai don makokin shahadar Imam Khamenei. Jama'a daga al'ummomin Shi'a da Sunna sun halarci tattakin.

Your Comment

You are replying to: .
captcha