Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya ruwaito cewa: Kwamandan rundunar sojojin ruwa na IRGC ya rubuta a shafinsa na X cewa: "Gargadi! Duk wani kai hari kan jiragen ruwan dakon mai da na kasuwanci na Jamhuriyar Musulunci ta Iran, zai jawo martanin mummunan hari a kan ɗaya daga cikin cibiyoyin Amurka a yankin da kuma jiragen ruwan makiya".
……………………………
Sojojin ruwan Iran sun gargadi Amurka game da kai wa cibiyoyi da jiragen ruwa na mummunan hari
Your Comment