Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Gwamnatin Iraki ta yanke shawarar korar wasu jami'ai daga Kwamitin Daskarar da Kadarorin 'Yan Ta'adda daga mukamansu saboda sanya Hizbollah da Ansarullah cikin jerin 'yan ta'adda.
Gwamnatin Iraki Ta Zata Kori Masu Hannu Da A Fitar Da Sunayen Hizbullah Da Ansarulla Daga Aikinsu
Your Comment