21 Satumba 2025 - 09:55
Source: ABNA24
Sojojin Amurk Sun Shiga Siriya

Ayarin motocin sojin Amurka sun shiga yankin Hasakah na kasar Siriya; 'yan mamaya suna neman kwashe man fetur din kasar Siriya

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na na Ahlul Baiti (AS) – ABNA– ya habarta cewa: Majiyar Syria ta bayar da rahoton shigar da ayarin motocin sojin Amurka 30 cikin sansanin "Qasrak" da ke yankin Hasakah.

A cewar kungiyar kare hakkin bil'adama ta kasar Siriya  da Al-Mayadeen, ayarin motocin sun shiga yankin ne ta hanyar tsallaka kan iyakar Al-Walid da ke kan iyakar Iraki da Siriya. Mayakan mamaya na Amurka na kara karfafa matsayinsu a yankunan kasar masu arzikin man fetur ta hanyar tura karin kayan aikin soji zuwa gabashin kasar Syria.

Your Comment

You are replying to: .
captcha