Mutumin mai suna Hadian al-Qahtani an same shi da laifin harbe wani mai suna Abdullah al-Qaoud da bindiga bayan wata ‘yar takaddama tsakanin su.
Fille kan wanda aka zartsa masa da hukuncin kisa ake yi a kasar Saudiyya.
Kididdiga na nuna mutane 47 an kasha su a bana saboda ayyukan taaddanci ne.288