Sanarwar da jami’ar ta bayar ta bukaci al’ummar Musulmin duniya da su kauda kan su daga wannan aika aikan da suka danganta shi da ta’addanci.
Wannan dai yana zuwa ne kwana guda bayan Dan Siyasar Holland Geert Wilders da yayi fice wajen sukar addinin Islama ya nuna wasu zane zane har kala 10 da yake danganta shi da Manzan Allah tsira da amincin Allah su kara tabbata a gareshi.288