4 Yuni 2015 - 07:26
Allah ya yima Ayatullah Mahdi Asifi Rasuwa

Wakilin jagoran juyin musulunci kuma daya daga cikin manyan ginshikan cibiyar Ahlul-Baiti{a.s} ta Duniya Ayatullahi Muhammad Mahdi Asifi ya rigamu gidan gaskiya

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti{a.s}-abna-Ayatullahi Muhammad Mahdi Asifi wakilin jagoran juyin musulunci a Najaf kuma daya daga cikin ginshikan cibiyar Ahlul-Baiti{a.s} ta Duniya ya koma ga Rahmar Ubangijinsa, Asifi ya rasu ne a jiya laraba Allah ya jikan sa da Rahamar sa.ABNA