Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul Bait (As) - ABNA - ya habarta maku cewa: Hizbullah ta buga wani hoto mai taken "Ba a samu asarar rai ba" (tana mai yin izgili ga sahyoniyawa) ta kuma ce tun da aka fara atisayen kasa a kudancin kasar Labanon, an samu labarin mutuwar sama da 100 da kuma jikkata wasu 1000 na sojojin sahyoniyawan.
9 Nuwamba 2024 - 07:05
News ID: 1502580

Hizbullah Ta Buga Faifan Bidiyo Mai Taken: "Babu Wanda Ya Mutu" ... Tana Mai Yiwa Yahudawa Izgili