Kuna Ina Yayin Da Isra’ila Ke Yin Kisan Kiyashi Ga Falasdinawa?
Barkanki da yini Saytal
Maraba da labaran yammaci
Zamu kawo maku mafi muhimman labarai
A yau ne ake tunawa da kiasan kiyashi mai tsanani karo na 16
Ana tunawa da wannan lamari a dukkan fadin duniya
Me yasa ba kai iya tabuka komai ba?
Kakana ka ke me ka ke yi har aka aikata wannan kisan kiyashin?
Amma dukan hakan yana faruwa ne a gab
an idanunka?
Shin ka tsaya ne kawai kana kallon abunda ke faruwa?
Me ya haka Momina me ya faru a gaban idanunki ake yanka yara irinmu?
Me ya sa haka ?
Kisan kiyashin Da Isra’ila ta ke yiwa Falasdinawa
Kisan kiyashin Da Isra’ila ta ke yiwa Yan Adamtaka