
21 Satumba 2024 - 09:41
News ID: 1486935
Wannan shahidi kwamandan wanda ya rike mukamin mataimakin babban sakataren aiyuka tun shekara ta 2008 ya yi shahada a harin da mayakan mamaya suka kai jiya a yankunan kudancin birnin Beirut tare da wasu dakaru na wannan kungiya.
