25 Agusta 2024 - 16:24
Hizbullah ta Fitar Da Bidiyon Guraren Isra'ila Da Ta Kai Hari A Safiyar Yau

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti As Abna ya habarto maku cewa a safiyar yau nai Kungiyar Hizbullah ta kai hari wurare masu muhimmanci na yahudawa domin martani kan kisan kwamandanta Fu'ad Shukri da Isra'ila ta yi. wannan bidiyon dake tafe hotuna ne na bayanan wuraren harin a safiyar yau.