Fitattun 'yan Shi'a a duniya sun yi Sallar Jana'izar Shahidi Haniyyah a matsayin fitaccen Ahlus Sunna, kuma da dukkan al'adu da ladaubba na shi'a aka masa salla tare da raka shi a tsakanin 'yan Shi'a masu karbar baki da kuma dukkan ladaubba na raka shahidan Shi'a Na'am tsarin juyin juya halin Musulunci mai taken Hadin Kan Musulunci yana yaduwa a iyakokin duniya a halin yanzu a aikace.
