24 Yuli 2024 - 19:37
Sabbin Ayyukan Hizbullah Na "Hodhod 3" A Sararin Samaniyar Yankunan Da Aka Mamaye + Bidiyo

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na kasa da kasa na Ahlul Bayt (AS) - ABNA – ya bayar da rahoton cewa: Hizbulla ta saki bidiyon Hudhuda 3 inda ta kunyatar da isra’ilawa da jirginta leken asirinta na Hudhuda 3 Wannan jirgi mara matuki ya dauki hotunan wuraren ajiyar harsasai da kuma inda sojojin suke a sansanin "Ramat David" da ke Falsa mai tazarar kilomita 50 daga kan iyakar kasar Lebanon.