Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na AhlulBaiti (As) –ABNA-ya habarta cewa: bisa raya munasabar Kwanakin Fatimiyya ‘yan uwa musulmi 'yan Shi'a da masoya Ahlul Bayt (AS) a birnin Kadunan Najeriya sun yi taron jajantawa na tunawa shahadar shugabar matayen duniya da lahira Sayyidah Fadimah Siddiqah Tahirah (AS).
Your Comment