23 Mayu 2024 - 09:39
Bidiyon Isowar Gawar Shahid Sayyid Ibrahim Raisi Shugaban Kasar Iran A Filin Jirgin Saman Shahid Hasheminejad Da Ke Mashhad

An Fara Gudanar Da Taron Bankwana Da Shahidan Hidima Ayatullah Sayyid IBrahim Raisi Shugaban Kasar Iran A Birnin Mashhad

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: Bayan Isowar gawar shahidan hidima a filin jirgin sama na Shahid Hasheminejad na Mashhad

Shugaban Kasar Iran wannan ita ce Tafiyar ku ta ƙarshe cikin jirgin zuwa ga Allah wanda yake zabar shahidai.

Bidiyo Bikin tarbar gawarwakin shahidan hidima a filin tashi da saukar jiragen sama na Mashhad

Wadannan mutane koyaushe za su kasance suna da sonku da ƙaunarku a cikin ƙirazansu su kuma za su kasance masu godiya gare ku. Shugaban kasa Bawan Allah wanda gaba dayan samuwarsa ta kasarsa ce.