30 Mayu 2023 - 11:43
Rahoto Cikin Hotuna Na Bikin Taklifin Yara Maza Da Mata A Patalong, Thailand

Rahoto Cikin Hotuna Na Bikin Taklifin Yara Maza Da Mata A Patalong, Thailand

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti Abna ya habarta cewa, tare da hadingwiwar majalisar Ahlul-baiti (A) ta duniya da kuma kokarin cibiyar raya al'adun gargajiya ta Dar Al-Zahra (P.S.), an gudanar da gagarumin biki na gudanar da ayyukan Takifili na 'yan mata da maza a lokacin kwanaki gomomi masu daraja an gudanar da taron ne a "Patalong" Thailand.