Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - Ranar 27 ga watan Aprilu itace ranar samun yanci ga Alummar kasar Afrika ta Kudu inda suke gudanar da bukukuwan farin cikin fara gudanar da zaben farko bayan kawo karshen mulkin mallak a shekara ta 1994 .
Kuma shi ne zabe na farko da aka yin a gama gari wanda duk wanda ya cika shekaru 18 da haihuwa ciki har da yan kasashen waje dake zaune a kasar da su kada tasu kuri’ar, wanda sabin yadda yake a lokacin mulkin wariya na fararen fata, inda suka takaita hakkin kada kuri’a yayin da bakaken fata yan asalin kasar basu da hakkin kada kuri’a ko kadan.
342/