Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - majaliyar labaran yankin falasdinu sun nuna cewa wannan harin ya zo ne ‘yan sao’I bayan hari da wuka da aka kai kan sojojin Isra’ila a tsohon garin Birnin Qudus.
Sai dai an cafke Matukin motar day a kai harin ramuwar gayya da ya kai ga lalata motoci masu silke na sojojin Israila kuma ana ci gaba da yi masa tambayoyi a ofishin sojojin na Isra’la, tuni aka kai sojojin guda biyu da suka jikkata Asibiti domin yi musu Magana.
Wanna harin ramuwa gayyar yazo ne bayan da sojojin Israila suka harbe wani matashi bafalasdine a tsohon garin nan birnin Qudus bayan bullar rikici a birnin, gwamnatin telaviv tana shirin kwashe dukkan falasdinawa dake wajen , da kuma kai hari da gangan kan wani bafalasdine a lokacin yana sallah a harabar masallacin Qudus.
342/