ABNA24 : Kungiyar ta kwadago ta kuma yi gargadin cewa; Matsalar da ake ciki za ta tsawaita kuma yanayin aiki da bai koma kamar yadda ake gabanin bullar cutar annobar ba, har sai an shiga shekarar 2023.
Dangane da wannan shekarar da ake ciki kuwa, rahoton na kungiyar kwadago ya ce; A shekarar da ake ciki mutane miliyan 75 ne za su rasa ayyukansu.
342/