ABNA24 : Pira minista Ouhoumoudou Mahamadou yana daga cikin wadanda su ka ban kwana da shugaban kasar a filin saukar jiragen sama na Diori Hamani na kasa da kasa da ke birnin Yamai.
Daga cikin wadada su ka rufawa shugaban kasar baya zuwa birnin Paris, da akwai mai dakinsa Hajiya Hadiza Bazoum, sai ministan harkokin waje Mr. Massoudou Hassoumi, da ministan kudi Mr. Jidoud Ahmatt.
342/