ABNA24 : Kamfanin dillancin labaran sky News Arabic ya bayar da rahoton cewa, wasu yan bindiga da ba san ko su wane ne ba sun kashe Sheikh Ali Amin wani limamin musulmi a kasar Congo, a lokacin da yake bayar da sallar Isha'i a masalaci.
342/
wasu 'yan bindiga da ba san ko su wane ne ba sun kashe wani limamin musulmi a kasar Congo.