ABNA24 : An tsara yayin ziyarar tasa Shah Mehmood Qureshi, zai gana da wasu manyan jamia’an kasar ta Iran.
Daga cikinsu akwai, shugaba Hassan Rohani, da ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawwad Zarif, da kuma shugaban majalisar dokokin kasar ta Iran, Mohammad Bagher Ghalibaf.
A gobe Laraba ne ake sa ran, za’a bude iyakar kasashen biyu ta uku a yankin Pishin-Mand.
342/