25 Maris 2021 - 13:23
A Kalla Mutane 16 Ne Su Ka Jikkata Sanadiyyar Tashin Wani Bom A Kasar Pakistan

An kai harin ne dai a gundumar Chaman a Pakistan, kuma nan take ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 3 da kuma jikkata wasu 13

ABNA24 : Bayan kai harin jami’an agaji sun dauki wadanda aka kashe tare da wadanda su ka jikkata zuwa asibitin da ke kusa, yayin da kuma jami’an tsaro su ka fara gudanar da bincike.

Majiyar ‘ yan sandan sun ce an kai harin ne a kusa da gidan kurkuku da Louse, kuma na dasa bom din ne da kan wani babur.