ABNA24 : Shugaban kasar ta Iraki ya kuma yi ishara da sabanin da ake da shi a tsakanin Bagadaza da Arbil,tare da jaddada wajabcin fito da hanyoyin dinke Baraka.
Tun bayan kisan gillar da Amurka ta yi wa Janar Kassim Sulaimani da Abu Mahadi Muhamdi, al’ummar Iraki suke yin kira da a kori sojojin Amurka daga kasar.
Majalisar kasar Irakin ta yi kuduri wanda ya bukaci sojojin Amurkan da su fice daga kasar.
342/