ABNA24: Kakakin ma’aikatar harkokin wajen na Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya kara da cewa; A wancan lokacin da kungiyar ta munafikai ta ke kan ganiyar karfinta, kuma take samun taimakon kasashen waje, ba ta iya cimma wani abu ba a kasa, balle kuma da a wannan lokacin da tsufa ya kamata.
Abbas Musawi ya ci gaba da cewa; Al’ummar Iran sun ki jinin kungiyar ta MKO saboda sun zama abokan gaban al’umma, don haka ba za a taba mantawa da su ba a matsayin wadanda su ka sayar da kasarsu.
342/