Kamfanin dillancin labarai na Ahlul Bait ABNA- ta'addancin da Jagoran ‘yan Ta'adda na Duniya ya aikata na shahadantar da Janar Kasim Sulemani tare da abokansa ya janwo martani har a cikin Amruka.
Robert De Niro wani mashahurin Mai shirya fina fine a Hollywood ya mayar da martani a wani Bidiyo da wanda miliyoyin Iraniyawa suka halarci Janazar Kasim Sulemani a garin Ahwaz, inda ta rubuta cewa wannan wannan taron3 Janazar Kasim Sulemani ce har yanzu Trump bai fahimci aika aikar da ya yi ba?.
Bayan yada bidiyo taron mutanen garin Ahwaz, jo a jiya Litinin miliyoyin Iraniyawa sun Fito a Tehran domin nuna Alhininsu ga wannan babban kwamandan da ya sadaukar da rayuwarsa domin kare Addinin Musulunci.
7 Janairu 2020 - 18:21
Lambar labari: 1000313
A wani martani da mashahurin mai shirya fina fine a Hollywood a wani Bidiyo janazar Kasim Sulemani da miliyoyin Iraniyawa suka halarta yace; bansan abunda Trump ya aikata ba