Rufe Mashigar Hurmuz
-
Fars: Iran Ta Gudanar Da Mummunan Ayyukan Kai Hari Da Kare Kai A Hormuz Jiya
Wata majiyar soji ta Iran ta ba da labarin cewa sojojinta cikin sa'o'i 24 da suka gabata sun gudanar da ɗaya daga cikin mummunan ayyukan kai hari da kare kai kan jiragen ruwa da suka keta doka da jiragen Amurka.
-
Iran: Jirgin Dakon Mai Na Uku Da Ya Keta Doka A Mashigar Hormuz Cikin Ƙasa da Sa'o'i 24 Ya Kone
Sojin Iran sun bayyana cewa wani jirgin dakon mai ya ci karo da wata nakiyar ruwa a gabashin mashigar Hormuz, bayan ya yi ƙoƙarin wucewa cikin "ba tare da izini ba".
-
Iran: Wani Jirgin Ruwa Mai Saɓa Doka Ya Kama Da Wuta A Gabashin Mashigar Hormuz
Wani jirgin ruwa da ya sabawa doka a gabashin mashigar Hormuz, bayan cin karu da nakiyar ruwa ya kama da wuta.
-
Fashewar Jiragen Dakon Mai 3 A Hanya Maras Izini A Hormuz
IRGC Ta Kwace Wani Jirgi Mara Matuƙi Na Amurka Ta Kona Jiragen Dakon Mai 3 A Hormuz
Sojin ruwan Rundunar Kare Juyin Juya Hali a Iran sun bayyana kama wani jirgi maras matuƙi na Amurka lafiya a yammacin mashigar Hormuz da kai hari kan jiragen dakon mai 3 da suka keta hanyar wucewa, suna masu gargaɗi dena yin watsi da bin dokkin mashigar.
-
Nazari: Ta Yaya Rikicin Mashigar Hormuz Ke Cinye Kuɗaɗen Man Fetur Na Ƙasashen Tekun Farisa?
Ƙaruwar kuɗaɗen hayar jiragen ruwan dakon mai, hauhawar kuɗaɗen inshora, da babban rangwame da ake bayarwa don sayar da man fetur, sun sa kuɗaɗen shiga na masu fitar da man fetur na Tekun Farisa cikin matsi. Jigilar ruwa ta tsada da inshorar haɗarin yaƙi a mashigar Hormuz, da hare-haren sojojin Yemen a kan cibiyoyin makamashi na Saudiya, sun haifar da yanayi mai tsada ga jigilar jiragen ruwa, wanda ke barazana ga damar gasa ta man fetur na ƙasashen Tekun Farisa a kasuwannin duniya.
-
Rear Admiral Azmaei: Muna Kidayar Lokaci Don Nutsar da Jiragen Ruwan Amurka
Kwamandan Sojin Ruwa na Rundunar Kare Juyin Juya Halin Musulunci tare da bayyana cewa jiragen ruwan Amurka ba su da ƙarfin zuciyar kusantar mashigar Hormuz, ya ce: muna jira jiragen ruwan Amurka su kusanci ƙofar mashigar Hormuz domin mu nutse da su; muna kidayar lokaci kowace rana domin hakan ya faru.
-
Bidiyon Jirgin Ruwa Na Ƙarƙashin Ruwa Na Amurka Da Iran Ta Kama Yau A Mashigar Hormuz
Wannan jirgin ruwa na ƙarƙashin ruwa nau'in ɗaya ne daga cikin jiragen ruwa na ƙarƙashin ruwa masu basira da na zamani mai suna "Remus 600" (Remus 600) wanda mayaƙan sojin ruwa na Rundunar Kare Juyin Juya Hali suka kama a matsayin ganima kuma yanzu yana hannun ƙwararrun wannan rundunar don dawo da bayanansa.
-
Sansanin Khatamul-Anbiya: Babu Wani Jirgin Ruwa Da Zai Iya Wucewa Ta Mashigar Hormuz Ba Tare Da Izinin Iran Ba
Kakakin sansanin Khatam al-Anbiya ya sanar: Babu wani jirgin ruwan kasuwanci ko dakon mai da ya samu dama ko zai sami damar wucewa lafiya ta wannan mashigar ba tare da izini da kulawar sojojin Iran masu ƙarfi ba.
-
A Mashigar Hormuz Jiragen Ruwa 4 Kawai Suka Wuce Daga Jiya Zuwa Yau
Trump a daren Litinin ya nanata cewa mashigar Hormuz a buɗe take kuma sojojin ruwan Amurka suna da cikakken ikonta, amma bayanan Kepler sun nuna raguwar zirga-zirgar jiragen ruwa da ba a taɓa gani ba.
-
IRGC: An Rufe Mashigar Hurmuz Saboda Hare-Haren Amurka Har Sai Baba Ta Gani
Sojojin ruwa na dakarun juyin musulunci sun sanar da rufe mashigar Hurmuz na ɗan lokaci da hana wucewar jiragen ruwa, suna yin gargadi game da martani mai ƙarfi ga duk wani sabon ta'addancin Amurka.