Hare-haren Saudiyya Ga Yamen
-
Shahidi Da Jikkatar Mutane Hudu A Hare-Haren Saudiyya A Lardin Taiz Na Yemen
Majiyoyin yankin sun bayyana cewa jiragen yaƙi na Saudiyya sun kai hare-hare ta sama sau uku kan yankin Al-Nashma, a gundumar Al-Ma'afir, na lardin Taiz.
-
Rahoto Cikin Bidiyo | Na Mummunan Harin Saudiyya Kan Ababen More Rayuwar Mai Na Yemen
Kamfanin mai na Yemen a cikin wata sanarwa ya yi Allah-wadai da hare-haren sama na Saudiyya kan wuraren Al-Sabaha a San'a da wurin mai da ke da alaƙa da wannan kamfanin a yankin Bajil. Kamfanin ya bayyana cewa wuraren da aka kai wa hari, cibiyoyin fararen hula ne da na hidima da ke aiki wajin bayar da sabis ga 'yan ƙasa da biyan muhimman buƙatunsu. Kamfanin, ya ɗauki harin kan waɗannan cibiyoyin a matsayin ci gaban kai hari kan wuraren fararen hula da na hidima.
-
Saudiyya Ta Kai Hare-Haren Sama Sama Da 60 Da Makamai Masu Linzami A Yankunan Yemen
Jami'an Yemen sun ba da rahotan kawo hare-haren sama da makamai masu linzami sama da 60 daga Saudiyya kan yankuna daban-daban na ƙasar Yemen.
-
Ansarullah: Sun Harbo Jirgin Bincike Maras Matuƙi Mai Dauke Da Bama-Bamai Na Saudiyya "Bayraktar Akinci" A Taiz
Mai magana da yawun sojojin Yemen: Sojojin Yemen sun yi nasarar kai hari kan cibiyoyin taro da kayan aikin sojojin Saudiyya a lardin Lahj da wasu makamai masu linzami na ballistic.
-
Jiragen Yaƙin Saudiyya Sun Kai Hare-Hare 66 Kan Yemen Cikin Sa'o'i 24
Sojojin Yemen sun bayyana cewa jiragen yaƙin Saudiyya cikin sa'o'i 24 da suka gabata sun kai hare-hare ta sama da makamai masu linzami 66 kan Yemen.
-
Saudiyya Ta Kai Manyan Hare-Hare 23 Kan Yemen Cikin Sa'o'i 24 Da Suka Gabata
Jiragen yaƙi na Saudiyya cikin sa'o'i 24 da suka gabata, sun gudanar da jerin hare-haren sama na kan wasu gundumomi na lardunan Sa'dah, Hajjah, Al-Hudaydah da Amran.
-
Yamen: Saudiyya Ta Kai Hari Da Jiragen Yaƙinta Kan Kasuwar Taiz 50 Sun Yi Shahada Tare Da Jikkata
Saudiyya ta sake aikata wani sabon harin ta’addanci a lardin Taiz na Yemen wanda ta jefa bam a wata kasuwa a cikin sa'o'in da jama'a suka fi yawa da taruwa.
-
Saudiyya Ta Kai Hare-Hare 27 Kan Ababen More Rayuwa Na Al’umma A Larduna Da Dama Na Yemen
Birgediya Yahya Saree ya bayyana cewa jiragen yaƙi na Saudiyya sun kai hare-hare 27 kan ababen more rayuwa na fararen hula a larduna da dama, wanda hakan ya kawo jimillar hare-haren Saudiyya ya zuwa hare-hare da makamai masu linzami 1,059.
-
Ƙaruwar Shahidai Na Farmakin Saudiyya Zuwa Mutum 23 Bayan Wani Sabon Hari A Sa'dah
Saudiyya na ci gaba da kai sama cikin tsoro a yankunan yamen tare da haifar da barna daban-daban