
16 Janairu 2024 - 15:46
News ID: 1429862
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya kawo maku rahoton cewa: a wajen taron tunawa da shahidan 'yan jarida na Gaza wanda majalisar Ahlul-baiti (A.S) da kamfanin dillancin labaran ABNA suka shirya a birnin Tehran. an watsa wani faifan bidiyo na musamman na 'yan jaridar Gaza.
