21 Oktoba 2025 - 08:49
Source: ABNA24
Labarai Cikin Hotuna| Imam Khamenei Ya Karbi Bakuncin Zakarun Wasanni Na Iran

Jagoran juyin juya halin Musulunci Imam Khamenei ya gana da zakaran wasannin motsa jiki na kasar Iran da kuma wadanda suka lashe gasar kimiyya ta kasa da kasa da safiyar yau 20 ga Oktoba, 2025.

A wajen wannan biki, tawagar sabbin matasan kasar sun gudanar da wani yunkuri na wannan wasa, wadanda suka samu yabo da girmamawa daga Jagoran juyin juya halin Musulunci

Your Comment

You are replying to: .
captcha