Hukuncin wadda za ta kasance ta farko cikin shariar da ake yi masa tun bayan kawar dashi daga madafun iko, ana ganin watakila hukuncin kisan za'a zartas masa.
Bayaga zartas da hukunci na jibi, ranar 16 ga watan gobe akwai zartas masa da hukunci har biyu da wata kotun za tayi. ABNA