25 Yuli 2026 - 12:00
Source: ABNA24
Rahoton Hotuna | Fara tattakin Maukibin Shahidan Juma'a Al-Hssaini Domin Halartar Arba'in A Iraki

Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt (a.s) na Duniya – ABNA – ya bayar da rahoton cewa: Ɗaya daga cikin mafi tsayin maukibobin ziyarar Imam Hussaini a Iraki, wato Mawkibin Shahidan Juma'a Al-Hussaini, domin halartar ziyarar Arba'in na Imam Hussain (AS) a wannan shekara 2026 sun fara tattakin Arba’een.

Ra'ayinka

You are replying to: .
captcha