21 Mayu 2026 - 22:42
Source: ABNA24
Putin: Makaman Nukiliya Sune Zaɓinmu Na Ƙarshe Don Tabbatar Da Tsaron Ƙasa

Putin: Makaman nukiliya sune zaɓinmu na ƙarshe don tabbatar da tsaron ƙasa.

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (AS) – ABNA - ya habarta cewa: Shugaban ƙasar Rasha, a wani taron bidiyo tare da takwaransa na Belarus da kwamandojin soji waɗanda suka halarci atisayen makaman nukiliya na farko na ƙasashen biyu, ya ce:

"Dole ne tsarin makaman nukiliya nuclear triad ya zama mai ba da tabbacin ikon mallakar ƙasa na Ƙungiyar Tarayyar Rasha da Belarus a tsakiyar tashin hankalin duniya da sabbin barazana.

Na faɗi haka a baya, kuma ina sake jaddadawa cewa yin amfani da makaman nukiliya mataki ne na ban mamaki kuma zaɓi ne na ƙarshe don tabbatar da tsaron ƙasashenmu."

Your Comment

You are replying to: .
captcha