Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Hukumar Tsaron kasar Iraki ta sanar da fara amfani da sabuwar na'urar jirgin mara matuki mai amfani wajen ayukan tsaro da yawa mai suna "SARA 1" domin ƙarfafa ayyukan tsaro a fagen yaƙi da bincike.
Ana amfani da wannan jirgin maras matuki don tallafawa ayyukan sa ido, bibiya, da matakan tsaro a fagen daga.
.............
Your Comment