9 Mayu 2026 - 23:41
Source: ABNA24
IRGC: Ta Gargadi Amurka Kan Duk Wani Hare Da Zata Kaiwa Jiragen Ruwanta

Sojojin ruwan Iran sun gargadi Amurka game da kai wa cibiyoyi da jiragen ruwa na mummunan hari

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya ruwaito cewa: Kwamandan rundunar sojojin ruwa na IRGC ya rubuta a shafinsa na X cewa: "Gargadi! Duk wani kai hari kan jiragen ruwan dakon mai da na kasuwanci na Jamhuriyar Musulunci ta Iran, zai jawo martanin mummunan hari a kan ɗaya daga cikin cibiyoyin Amurka a yankin da kuma jiragen ruwan makiya".
……………………………
 

Your Comment

You are replying to: .
captcha