Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: A cewar sanarwar mai lamba 14 na sojojin Jamhuriyar Musulunci ta Iran, a cikin 'yan sa'o'i da suka gabata, nau’oin jirage marasa matuka na sojojin sun kai hari kan sansanonin sojojin Amurka da ke Kuwait sannan zau ci gaba da wadannan hare-hare a cikin sa'o'i masu zuwa.
...............
Ra'ayinka