Rahoto Cikin Bidiyo | Yadda Aka Harba Makamami Masu Linzami Nau'in Khorramshahr Da Khaibar Da Fattah
Cibiyar Yada Labarai Ta Irgc Ta sanar da harba makamai karo na 22 a Aikin Wa'adi Sadiq 4 a yakinta da Isra'ila Da Amurka da ramzin " Ya Husain Bin Abi Dalib" zuwa yankin Isra'ila.
Ra'ayinka