4 Maris 2026 - 17:47
Source: ABNA24
Hizbullah; Ta Kai Hari Haifa da Makamai Masu Linzami Inda Ta lalata Radar Iron Dome

An ji babbar fashewa a Haifa biyo bayan harin da Hizbullah ta kai

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya ruwaito cewa: Hizbullah ta lalata wasu saite din radar Iron Dome bayan ta kai hari da jirage marasa matuki kan Iron Dome radar da ke kan site din "Kriat Elizr" (babban tushe da cibiyar Haifa Air Defence). Duk da hana yada labarai da Isra’ila kn hare-haren da Hizbullah ke yi akan sojojin Isra’ila amma ance Hizbullah na ci gabada kai hari kai tsaye tare da samun nasara akan abokan gaba.

Hizbullah ta Harba makamai masu linzami daga Lebanon zuwa arewacin Falasdinu da aka mamaye a yankunan Asba al-Jalil da ke arewacin Falasdinu.

Your Comment

You are replying to: .
captcha