3 Maris 2026 - 15:01
Source: ABNA24
Hizbullah Lebanon: Hakurinmu Ya Kare | Ba Mu Da Wani Zabi Da Wuce Ci Gaba Da Gwagwarmaya

Mahmoud Qamadi yayi bayani dangane da sake ci gaba da kai hare-hare da makamai masu linzami da jirage marasa matuki kan yankin da Isr’aila ta mamaye ya ce: ba mu da wani zabi illa mu ci gaba da gwagwarmaya.

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya ruwaito cewa: Mahmoud Qamadi yayi bayani dangane da sake ci gaba da kai hare-hare da makamai masu linzami da jirage marasa matuki kan yankin da Isr’aila ta mamaye ya ce: ba mu da wani zabi illa mu ci gaba da gwagwarmaya.

Mataimakin shugaban kungiyar Hizbullah ya kara da cewa: "Maƙiyan sahyoniyawan sun so a yi yaƙi a fili kuma ba su dakatar da shi ba tun bayan yarjejeniyar tsagaita wuta. "Don haka mu bari kawai wannan yaƙin ya fito fili a yi shi a fili".

Your Comment

You are replying to: .
captcha