2 Faburairu 2026 - 21:22
Source: ABNA24
Yadda Akai Jana'izar Mahaifin Shahidi Sayyid Hassan Nasrallah + Hotuna

An gudanar da taron jana’izar ne bisa halartar manyan mutanen Lebanon, tare da halartar Mujtaba Amani, jakadan Jamhuriyar Musulunci ta Iran a Lebanon.

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA): Majiyoyin labarai na Lebanon sun sanar a ranar Litinin cewa Sayyid Abdul Karim Nasrallah, mahaifin tsohon Sakataren Janar na Hizbullah, Sayyid Hassan Nasrallah, ya rasu yana da shekaru 90.

Ya karɓa kiran ubangijinsa bayan fama da rashin lafiya da kuma matsalolin jiki da tsufa.

An gudanar da taron jana’izar ne bisa halartar manyan mutanen Lebanon, tare da halartar Mujtaba Amani, jakadan Jamhuriyar Musulunci ta Iran a Lebanon.

Your Comment

You are replying to: .
captcha