14 Janairu 2026 - 20:55
Source: ABNA24
Rahoton Yadda Aka Gudanar Da Jana'izar Shahidai 100 A Tehran

An gudanar da Jana'izar mutane 100 na shihidan al'umma da jami'an tsaro a Tehran + hotuna

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: An yi jana'izar mutane 100 da suka yi shahada a rikicin kwanan nan na tarzoma a Tehran, a yau yammacin Laraba 14 ga Junairu 2026 tare da halartar dimbin al'umma da iyalan shahidai da jami'an tsaro da sojoji da bangarori daban-daban na jama'a. 

An gudanar da taron ne a Jami'ar Tehran zuwa ga makwancin Shahidan

Hoto: Mohammad Vahdati

Ra'ayinka

You are replying to: .
captcha