17 Disamba 2025 - 22:08
Source: Almanar
Hizbullah: Tayi Bankwana Da Wasu Gungun Shahidanta + Bidiyo

Yadda aka gudanar da bankwana ga shahidan gwagwarmayar Musulunci.

Magoya bayan Hizbullah da na kungiyar gwagwarmaya sun yi bankwana da wasu gungun shahidai a Kudu da Beirut, suna masu alƙawarin ci gaba da kasancewa a kan tafarkin waɗanda suka gabace su.

Rahoton: Muhammad al-Biruti

Your Comment

You are replying to: .
captcha