23 Oktoba 2025 - 11:10
Source: ABNA24
Labarai Cikin Hotuna Na Yadda Aka Binne Shahidai 54 A Gaza A Ƙabarin Bai Ɗaya

An haka wani babban kabari mai dauke da gawarwakin shahidai 54 da ba a tantance ba a birnin Deir al-Balah da ke tsakiyar zirin Gaza.

An binne gawawwakin wadannan shahidai a cikin wannan kabari mai girma da yawa bayan mika su a matsayin wani bangare na yarjejeniyar tsagaita bude wuta da musayar fursunoni tsakanin dakarun Hamas da gwamnatin sahyoniyawa.

Your Comment

You are replying to: .
captcha