Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: A yau lahadi 12 ga watan Oktoban shekara ta 2025 ne aka gudanar da babban taron kasa da kasa kan nuna goyon bayan yara da matasa na Palastinawa karo na 8 a dakin taro na Tehran tare da halartar wakilai daga kasashe daban-daban, masu fafutukar al'adu, da masana daga kasashen musulmi; taron da ya isar da sako guda na kare hakkin yaran Palasdinawa ga duniya.
An Gudanar Da Taron Kasa Da Kasa Karo Na 8 Kan "Goyon Bayan Ga Yaran Falasdinawa" Yara sune masu cigabantar da gwagwarmaya dodar
Hoto: Meqdad Madadi





























Your Comment