24 Satumba 2025 - 22:21
Source: ABNA24
Mutane 95 Ne Suka Yi Shahada A Gaza, Ciki Mutane 11 Sun Yi Shahada A Layin Karbar Agaji

Tun daga safiyar yau Laraba zuwa yanzu mutane 95 ne suka yi shahada a Zirin Gaza, wadanda akasarinsu an rubuta su ne a birnin Gaza.

Tun daga safiyar yau Laraba zuwa yanzu mutane 95 ne suka yi shahada a Zirin Gaza, wadanda akasarinsu an rubuta su ne a birnin Gaza.

Daga cikin wannan adadin mutane 11 ne suka yi shahada a yau yayin da suke jiran taimako da kuma samun abincin d zsu ci, akasarinsu a kudancin zirin Gaza, kuma wannan ya zama shaida cewa ikirarin sahyoniyawan na cewa kudancin Gaza na da lafiya karya ce.

Shafin yada labarai na harshen Hebrew "Hadshot Lelu Tsenzura" ya ba da rahoton wani mummunan lamari na tsaro ga dakarun yahudawan sahyoniya a zirin Gaza. Majiyar ta nuna cewa za a fitar da cikakkun bayanai kan lamarin.

Your Comment

You are replying to: .
captcha