ABNA24 : Gutterss ya kara da cewa; “A takaice, duniya tana samun koma baya. Bil’adama ya shelanta yaki akan dabi’a,wannan kuma shi ne kisan kai. Domin a kowane lokaci dabi’a tana mayar da martani, ga shi kuwa ta fara a cikin karfi da ban tsoro.
Guterres ya kuma yi ishara da yadda tsarin halittu mabanbanta da ake da shi yakerushewa, kuma yanayin da ke cikin dabi’ar yana bacewa akan idanunmu. Ba kuma wani abu ne ya jawo wannan ba sai kiriniyar mutum,amma kuma a lokaci guda dan’adam din zai iya gyara barnar da ya yi.”
342/