28 Nuwamba 2020 - 12:33
Janar Salami:Zamu Dauki Fansa Kan Wadanda Suke Da Hannu Wajen Kissan Dr Mohsen Fakhrizadeh.

Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin musulunci a nan Iran Janar Husain Salami ya bayyana cewa sojojin kasar zasu dauka fansa kan kisan Fakhrizadeh. Salami ya fadi haka ne jim kadan bayan shahadar Dr Fakharizadeh a jiya.

ABNA24 : Salami ya kara da cewa kissan Salami ba zai dakatar da ayyukan da yake yi a ma’aikatar tsaron kasar na shekaru da suka gabata ba.

Daga kasrashe Janar salami ya mika ta’aziyyarsa da farko ga jagoran juyin juya halin musulunci na kasar Iran Ayatllahi Sayeed Alaiyul Khamina’I da kuma iyalan fakhrizadeh da kuma sauran mutanen kasar iran.

342/