A cikin 'yan takarar akwai Hama Amadou, duk da cewar har yanzuyana tsare a kurkuku bisa zargin sa da hannu a safarar kananan yara.
Hama Amadou dai ya musanta wannan zargi, inda ya ce yana da alaka ne da siyasa.288
An tantance mutane 15 da ke takarar zaben shugabancin jamhuriyar Nijar, wanda za a gudanar a wata mai zuwa.